Yadda 'Yan Fashi Suka Arce Da 'Yan sanda Uku A Zamfara - NewsHausa NewsHausa: Yadda 'Yan Fashi Suka Arce Da 'Yan sanda Uku A Zamfara

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 6 September 2017

Yadda 'Yan Fashi Suka Arce Da 'Yan sanda Uku A Zamfara

Rahotanni daga jihar Zamfara sun nuna cewa wasu 'yan bindiga dadi sun kai hare hare a kauyen Keta da ke cikin karamar hukumar Tsafe na jihar inda suka arce da wasu jami'an 'yan sanda har guda uku.

Idan ba a manta ba, a watan Disamba na shekarar da ta gabata ne,gwamnatin jihar ta cimma wata yarjejeniyar zaman lafiya da 'yan fashi da suka addabi yankunan jihar amma kuma a 'yan kwanakin nan, an rika samun Rahotanni hare hare a wasu kananan hukumomi.

Sources:Rariya



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment