Tsohon Gwamnan Sokoto Ya Nesanta Kansa Da Kwankwasiyya - NewsHausa NewsHausa: Tsohon Gwamnan Sokoto Ya Nesanta Kansa Da Kwankwasiyya

Pages

LATEST POSTS

Sunday 10 September 2017

Tsohon Gwamnan Sokoto Ya Nesanta Kansa Da Kwankwasiyya



(Daga sani Twoeffect Yawuri.)
________£________

Wata drama ta barke yayin da tsohon gwamnar sokoto kuma dan majalisa mai wakiltar sokoto ta Tsakiya, Aliyu Magatagarda  wamakko ya fito fili karara ya neasanta kansa da akidar kwankwasiya da jar hula da ma kowace irin alama inda yace shi alamarsa ita ce APC.

Sanata wanda yake cikin fushi yace ni ba ni da  wata alama, alamata ita ce APC ba jar hula ba ko jar babbar riga. Ya kuma gargadesu da su daina alakantashi da jar hula inda ya ce yin haka kamar cin mutunci ne. Faruwar hakan ya sanya dar-dar a zuciyoyin mabiya darikar ta kwankwasiya a Sokoto wacce dan majalisar jihar, Galadanci Muhammad Bajare yake jagoranta.

Sources:Facebook/Rariya

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment