DA DUMIDUMINSA: Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos - NewsHausa NewsHausa: DA DUMIDUMINSA: Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos

Pages

LATEST POSTS

Thursday 14 September 2017

DA DUMIDUMINSA: Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos



Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos 

Rikici ya barke a garin Jos jihar Filato tsakanin yan kabilar Igbo da Hausawa.

Rikicin ya barke ne a titin Rwang Pam in da 'yan kabilar Igbo suka fi zama. Rahoton da ya iske mu zuwa yanzu ya nuna cewa mutane da yawa sun sami raunuka.


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment