Gwamnatin Buhari Ta Yi Watsi Da Ni - Atiku Abubaka - NewsHausa NewsHausa: Gwamnatin Buhari Ta Yi Watsi Da Ni - Atiku Abubaka

Pages

LATEST POSTS

Thursday 7 September 2017

Gwamnatin Buhari Ta Yi Watsi Da Ni - Atiku Abubaka



Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya koka da gwamnatin Shugaba Buhari inda ya nuna cewa a halin yanzu an yi watsi da shi duk da irin rawar da ya taka wajen kafa gwamnatin.

Ya ce a lokacin yakin neman zabe, ya yi amfani da karfinsa da dukiyarsa wajen ganin APC ta ci zabe amma ya ce ba a tuntubarsa a kan komai wanda a kan haka ne, shi ma ya nesanta kansa daga gwamnatin.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment