Turkiyya Ta Kai Wa Musulmin Rohingya Tallafin Abinci - NewsHausa NewsHausa: Turkiyya Ta Kai Wa Musulmin Rohingya Tallafin Abinci

Pages

LATEST POSTS

Sunday 10 September 2017

Turkiyya Ta Kai Wa Musulmin Rohingya Tallafin Abinci



Yanzu haka musulmi 'Yan gudun hijira na kabilar Rohingya na Burma wato Myanmar, sun Fara samun tallafi na tsaro da kuma kayan Agaji na abinci da wasu kayan more rayuwa Daga kasashe daban daban musamman kasar turkiya. muna addu'a Allah ya daukaka musulunci da musulmai,kuma ya karya kafurci da kafurai a duk inda suke a fadin duniya dun girman zatinka ya Allah Amin.

Daga sani Twoeffect Yawuri.

Sources:Rariya

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment