Daga Ibrahim Baba Suleiman
Ga jadawali fatun da aka samu a kowace jiha da kudin da aka saida fatun, tare da kuɗaɗen da shugabannin JIBWIS tun daga matakin ƙasan ƙasa, har zuwa saman sama, suka bada a ƙalla 1000 wanda za'a baiwa duk wanda ya bada nasa resit.
MASU KARATU KU TAYA MU DUBAWA, WACE JIHA CE TA YI NA ƊAYA, NA BIYU DA NA UKU. SANNAN
WACE JIHA CE TA YI NA BAYA?
1.Kaduna
Adadin Fatu, 25,534
Adadin Kudin Fatu, ₦12,744,500
Adadin Kudin Resitai ₦350,000.
Jimmilla ₦13,094,500
2.Katsina
Adadin Fatu 15,566
Adadin kudin fata₦11,767,350
Adadin kudin resitai₦198,500
Jimilla ₦11,965,850
3.Zamfara
Adadin Fatu 13,847
Adadin kudin fatu ₦10,193,800
Jimilla ₦10,193.800
4.Sokoto
Adadin fatu 12,054
Adadin kudin fatu ₦9,646,100
Adadin kudin resitai ₦61,300
Jimilla ₦9,707,400
5.Niger
Adadin fatu 12,480
Adadin kudin fatu ₦6,489,000
Adadin kudin resitai ₦272,125
Jimilla ₦6,761,125
6.Jigawa
Adadin fatu 6,410
Adadin kudin fatu
Adadin kudin resitai
₦5,011,300
Jimilla ₦5,011,300
7.Kebbi
Adadin fatu 6,784
Adadin kudin fatu
₦4,902,850
Adadin kudin resitai
₦234,000
Jimilla ₦5,136,850
8.Bauchi
Adadin fatu 7,142
Adadin kudin fatu ₦4,579,700
Adadin kudin resitai
₦178,500
Jimilla ₦4,758,200
9.Kano
Adadin fatu 5,538
₦4,393,400
Adadin kudin fatu ₦141,600
Adadin kudin resitai ₦4,535,000
10.Taraba
Adadin fatu 6,886
Adadin kudin fatu ₦4,270,000
Adadin kudin resitai ₦129,000
Jimilla ₦4,399,000
11.Gombe
Adadin fatu 5,086
Adadin kudin fatu ₦3,882,250
Jimilla ₦3,882,250
12.Adamawa
Adadin fatu 3,767
Adadin kudin fatu ₦2,631,400
Adadin kudin kudin resitai ₦88,000
Jimilla ₦2,719,400
13.Nasarawa
Adadin fatu 5,003
Adadin kudin fatu ₦2,589,900
Adadin kudin resitai ₦102,000
Jimilla ₦2,691,900
14.Plateau
Adadin fatu 4,510
Adadin kudin fatu ₦2,092,560
Adadin kudin resitai ₦80,500
Jimilla ₦2,173,060
15.Abuja
Adadin fatu 3,352
Adadin kudin fatu ₦1,600,700
Adadin adadin kudin resitai ₦195,000
Jimilla ₦1,795,700
16.Yobe
Adadin fatu 1,668
Adadin kudin fatu ₦1,600,000
Jimilla ₦1,600,000
17.Lagos
Adadin fatu 2,277
Adadin kudin fatu ₦1,184,850
Adadin kudin resitai ₦150,000
Jimilla ₦1,334,850
18.Kogi
Adadin fatu 1,526
Adadin kudin fatu ₦688,000
Adadin kudin resitai ₦115,225
Jimilla ₦803,225.
19.Borno
Adadin fatu 1,648
Adadin kudin fatu 616,800 Adadin kudin resitai ₦44,400
Jimilla ₦661,200
20.Benue
Adadin fatu 795
Adadin kudin fatu
₦437,950
Adadin reaitai ₦51,900 Jimilla ₦489,850
21.Oyo
Adadin fatu 1064
Adadin kudin fatu ₦318,700
Adadin kudin resitai ₦58,600
Jimilla ₦377,300
22.Kwara
Adadin fatu 701
Adadin kudin fatu 271,700
Adadin kudin resitai ₦26,400
Jimilla ₦298,100
23.Ogun
Adadin fatu 270
Adadin kudin fatu ₦114,000
Jimilla ₦114,000
24.Delta
Adadin kudin fatu ₦84,000
Adadin kudin resitai ₦8,000 jimilla ₦92,000
25.Edo
Adadin fatu 200
Adadin kudin fatu ₦80,000
Adadin kudin resitai ₦19,300
Jimilla ₦99,300
26.Rivers
Adadin fatu 190
Adadin kudin fatu 61,100
Adadin kudin reaitai ₦143,500
Jimillah ₦204,600
27.Osun
Adadin fatu 86
Adadin kudin fatu ₦45,150
Jimilla ₦45,150
28.Cross River
Adadin kudin fatu ₦28,550
Jimilla ₦28,550
29.Ebonyi
Adadin fatu 34
Adadin kudin fatu ₦25,000
Adadin kudin resitai ₦500
Jimilla ₦25,500
30.Abia
Adadin fatu 43
Adadin kudin fatu ₦16,300
Jimilla ₦16,300.
31.Ekiti
Adadin fatu 28
Adadin kudin fatu ₦10,400
Jimilla ₦10,400
32.Enugu
Adadin fatu 6,000
Adadin kudin fatu ₦13,000
Jimillah ₦19,000
33.Akwa Ibom
Adadin kudin fatu ₦46,500
34.Bayelsa
Adadin kudin resitai 2,000
Adadin kudin fatu ₦39,000 Jimilla ₦41,000
35.Imo
36.Anambra
37.Ondo
JIMLA. Kudin da aka sayar da fatun layya na bana 1438, 2017 an samu ₦92,388,610.
Kudin da aka samu cikin shugabannin JIBWIS a faɗin kasa ta hanyar masu taimkawa ana basu resit₦2,743,550
Idan an dunkule lissafin kudin da aka samu bana shine ₦95,132,160.00
(Miliyon casa'in da biyar, da da dubu ɗari uku, da Naira ɗari da sittin kacal.
NB. Jihohin Imo da Anambra sun kasance cikin fitinar rikicin kabilanci a dai dai wannan lokaci, Don haka basuda natsuwar tattara alkalumma na fatun laiya da gudummuwar kudi daga al'ummarsu.
Mun samu takardan bayanan ne a wajen taron Majalisar Ƙoli ta JIBWIS, wanda ta gabatar a katsina ta hannun sakataren kwamitin fatun Malam Muhammad Jameel Maharaz