Farfesa Galadanci ya Zama Sabon Limamin Masallacin kasa dake Abuja - NewsHausa NewsHausa: Farfesa Galadanci ya Zama Sabon Limamin Masallacin kasa dake Abuja

Pages

LATEST POSTS

Saturday 2 December 2017

Farfesa Galadanci ya Zama Sabon Limamin Masallacin kasa dake Abuja


Daga Ibrahim Baba Suleiman

Farfesa Ahmad Sa'idu Galadanci a hukumance ya Zama sabon limamin masallacin kasa dake birnin tarayya Abuja.

Farfesa Galadanci Wanda shi ya Jagoranci Sallar Juma'a, Cikakken Ahlussunnah ne Wanda yayi rayuwa da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.

Farfesa Galadanci ya taba Zama Ambasadan Kasar Naijeriya a Saudiyya, Wanda yayi Shekaru 8 a wannan matsayi, kafin daga bisani yazo yaci gaba da karantarwa.

Muna addu'ar Allah ya maka jagora, ya baka ikon adalci.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment