Jose Mourinho yace ya ga mai tsaron ragar da duk Duniya babu irin sa - NewsHausa NewsHausa: Jose Mourinho yace ya ga mai tsaron ragar da duk Duniya babu irin sa

Pages

LATEST POSTS

Sunday 3 December 2017

Jose Mourinho yace ya ga mai tsaron ragar da duk Duniya babu irin sa

Dan-Halal: Mourinho ya jinjinawa De-Gea

Jose Mourinho yace ya ga mai tsaron ragar da duk Duniya babu irin sa jiya.

De Gea ne ya rufawa Manchester asiri yayin da ta fafata da Kungiyar Arsenal.

Manchester United tayi nasara a wasan da ci 1-3 saboda kokarin golan na ta.

A biyo shafin  Hausaloaded.com domin samun ingantattun labarai

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment