[VIDEO] kalli Videon Wasa Adam A Zango a Kamaru Nov/Dec 2017 - NewsHausa NewsHausa: [VIDEO] kalli Videon Wasa Adam A Zango a Kamaru Nov/Dec 2017

Pages

LATEST POSTS

Sunday 3 December 2017

[VIDEO] kalli Videon Wasa Adam A Zango a Kamaru Nov/Dec 2017

Wannan video ne da jarumi adam a zango yake gabatar wasa a kamaru wanda ya samu dimbin masoya abun ba'a magana sai ka kalla da idanunku zaku gane zancen. 
Yah godiya ga masoyansa na kasar kamaru Wanda suka halarci wajen da wanda bai samu dama ba.Kuma yana jinjinawa masoyansa a duk inda suke a duniya saboda da sune yake alfahari da cigabansa. 
Wannan shine hotonsa a lokacin da hau jirgi zuwa can

Download Video Now



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment