Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa - NewsHausa NewsHausa: Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 4 October 2017

Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa

Fitaccen mai shirya fina-finan hausa na masana'antar kannywood Aminu Saira ya samu karuwar ɗiya mace.


ya sanar da haka a shafin sa na yanar gizo ranar talata 3 ga watan Octoba.

kamar yadda ya sanar sunnan ɗiyar Amatullah


"Alhamdulillah, Masha Allah. Allah ya Albarkace mu da Samun "ya mace, Sunanta (Amatullah) Allah yai mata albarka." ya rubuta.

Muna masa barka, Allah ya raya Amatullah.




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment