Tambaya Ga Masu Yi Wa Buhari Makauniyar Soyayya - NewsHausa NewsHausa: Tambaya Ga Masu Yi Wa Buhari Makauniyar Soyayya

Pages

LATEST POSTS

Saturday 7 October 2017

Tambaya Ga Masu Yi Wa Buhari Makauniyar Soyayya


Daga Hajiya Jamila Mu'd Mataimaki

Me ya sa duk martaba da kima da darajar mutum a Nijeriya idan ya fito ya baiwa sbugaba Buhari shawara kan wasu kura-kurai a gwwmnatinsa, sai ya zama abin zagi ko kuma a dauke shi a matsayin makiyin Buhari?

Mun mance cewa a zamanin Sahabbai irin su Sayyadina Umar Da Abubakar (R.A) ana ba su shawarwari game da mulkin su kuma suna dayka?

Ko Buhari ba ya kuskure ne?

Gaskiya dai daya ce, daga kin ta sai bata.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment