Kannywood:- Hotunan Dinner Auren Jaruma Rahama Hassan - NewsHausa NewsHausa: Kannywood:- Hotunan Dinner Auren Jaruma Rahama Hassan

Pages

LATEST POSTS

Friday, 3 November 2017

Kannywood:- Hotunan Dinner Auren Jaruma Rahama Hassan

Wannan hotunan bukin auren babbar jarumar kannywood rahama hassan wanda ankayi a watan January wannan shekarar 2017 ,amma hausaloaded bata da labari shine a cikin binciken ta ta samu wannan labari a dauke da hotuna.
Hausaloaded na iya kokarinta a ko da yaushe domin kawo muku daɗaɗan kaɗe kaɗe da waƙe waƙe da ingantatun labarai da dai sauransu.
Hausaloaded.com da mabiyan wannan shafi yimata fatam alkahairi Allah ya bada zama Allah ya bada zuri'a dayiba.amen ga hotunan kamar haka:-

Hafsat idris barauniya kenan a wajen bukin

Mansura isha kenan da damira Ahmed  
Samira ahmad tare da amarya Rahama hassan
Sadiya gyale da mansura da sauran kawayensu
Fati baffa kenan da sauran jarumai

Rashida mai sa'a kenan







Aisha Aliyu Tsamiya kenan a wajen bukin

Fati washa kenan

Ku kasance da hausaloaded.com a koda Yaushe 


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment