Mujallar Fim ta wannan watan na Nuwamba 2017: A Takaice - NewsHausa NewsHausa: Mujallar Fim ta wannan watan na Nuwamba 2017: A Takaice

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 7 November 2017

Mujallar Fim ta wannan watan na Nuwamba 2017: A Takaice


1 - An fasa yafe wa Rahama Sadau. Dalilan MOPPAN na fasa dawo da jarimar harkar fim bayan ta mika takardar bada hakuri ga kungiyar. * Ta tafi kasar Cyprus za ta yi watanni 3 a can. * Rawar da Ali Nuhu Mohammed ya taka.

2 - Hirar farko da Umma Shehu kan tsinka ta da Aminu Momoh ya yi a tashar AREWA24.

3. Iyalan marigayi Auwal George na bukatar agaji!

4. A CIKI: Hira da marubuciyar littattafai AHA.

5. Jaruma ta sa an kulle darakta Mansoor Sadiq.

6. Alawiyyar 'Dadin Kowa' ta auri matashin malami.

7. Halima Atete ta zama Jarimar Jarumai Mata.

Da sauran labarai masu zafi. Ku nema Ku karanta, kada a ba ku labari.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment