Audio:-Sabuwar Wakar Baba Buhari Dodon Magulmata Mai kishin Najeriya - NewsHausa NewsHausa: Audio:-Sabuwar Wakar Baba Buhari Dodon Magulmata Mai kishin Najeriya

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 3 October 2017

Audio:-Sabuwar Wakar Baba Buhari Dodon Magulmata Mai kishin Najeriya



Wannan wata waka ce da wani yayi domin nuna farin cikin dawowar buhari daga London to shima ba a barshi a baya ba.
Wanda sanin kowa ne tafiyar buhari anyi ta ƙaryacr ƙaryace kan cewa ae ya mutu ta zama gawa ana yada hotuna a social media.
To Alhamdulillahi Allah ya kawo shi lafiya ni kai na Mr hausaloaded admin na hausaloaded.com ina taya mai girma shugaban ƙasa muhmmad buhari da samun lafiya.Allah ka kara kareshi daga maƙiyansa.sunan wannan waƙa dai itace "Dodon magulmata mai kishin Nigeria".

Download Audio Now





Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment