Ina Fatan 'Yan Nijeriya Za Su Kara Samun Juriyar Hakuri Da Mu - Buhari - NewsHausa NewsHausa: Ina Fatan 'Yan Nijeriya Za Su Kara Samun Juriyar Hakuri Da Mu - Buhari

Pages

LATEST POSTS

Friday 6 October 2017

Ina Fatan 'Yan Nijeriya Za Su Kara Samun Juriyar Hakuri Da Mu - Buhari

Shugaba Muhammad Buhari ya yi ikirarin cewa ya fatan Ubangiji Ya kara ba al'mmar Nijeriya Juriyar ci gaba da hakuri da gwamnatinsa.

Shugaban ya yi wannan bayani bayan ya kammala taro da Alkalan kotun koli inda ya nuna cewa gwamnatinsa na iyakacin kokarinta wajen tunkarar kalubalen da ke gabanta. Ya ce a lokacin da ya karbi mulki, darajar mai ya fadi a kasuwan duniya kuma gwamnatocin da suka gabata duk sun wawashe kudaden da ke cikin asusun tarayya amma kuma mutane ba su la'akari da haka.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment