An Gano Gonar Tabar Wiwi Mai Fadin Filayen Kwallo 74 A Jihar Osun
Hukumar hana sha da safarar kwayoyi wato NDLEA ta sanar da lalata gonakin tabar wiwi masu fadin filin kwallo har guda 74 da aka shuka tabar wiwi ana noman ta a jihar Osun.
Shugaban hukumar ta jihar Osun, Samuel Egbeola ne ya sanar a jiya Asabar. Kuma ya ce sun kona gonakin a ranar Alhamis da ta gabata, bayan da wani dan kishin kasa ya kwarmata musu.
Download Our Official Android App on Google Playstore HERE OR Download from another source HERE
Subscribe to our posts and be the first to receive email updates.
About Clonebar Blog
Clonebar.com Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats On Mtn, Etisalat, 9mobile, Glo And Airtel, Latest Phone And PC Updates, Tweaking Guides And Tech News.
No comments:
Post a Comment